Zidane yana zawarcin Pogba a kan Yuro miliyan 100

Kocin Real Madrid da ke Sifen Zinedine Zidane ya bayyana sha’awar dauke dan kwallon Jubentus da ke Italiya Paul Pogba. Kocin ya ce tuni kulob din ya fara yunkuerin taya dan kwallon a kan Yuro miliyan 100 kwatankwacin Naira biliyan 24 da miliyan 800.Da alama kulob din zai fara taya dan kwallon ne a karshen […]

Zidane yana zawarcin Pogba a kan Yuro miliyan 100
Zidane yana zawarcin Pogba a kan Yuro miliyan 100

Kocin Real Madrid da ke Sifen Zinedine Zidane ya bayyana sha’awar dauke dan kwallon Jubentus da ke Italiya Paul Pogba. Kocin ya ce tuni kulob din ya fara yunkuerin taya dan kwallon a kan Yuro miliyan 100 kwatankwacin Naira biliyan 24 da miliyan 800.
Da alama kulob din zai fara taya dan kwallon ne a karshen kakar wasa mai zuwa don da wuya kulob din Jubesntus ya sayar da shi a wannan wata ganin yadda kakar wasanni ta yi nisa.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa