Kananan Labarai• Created November 1, 2012 22:31
Ziyarar tawagar Ministan Labarai a Filato ta fito da ayyukan Gwamna Jang – Yiljap
Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Filato Mista Abrahm Jiljap ya ce ziyarar da tawagar Ministan Watsa Labarai Mista Labaran Maku ta kai a makon jiya don duba ayyukan raya kasa da aka yi a jihar, ta fito da irin dimbin ayyukan raya kasa da Gwamnan Jihar Mista Jonah Jang ya gudanar.