Ziyarar Thierry Henry Najeriya

   Tsohon dan kwallon Arsenal da ke Ingila Theirry Henry ne yake murna jim kadan bayan magoya bayansa sun yi masa nadin Sarautar “Igwe” a Jihar Legas a ziyarar da ya kawo Najeriya kwanakin baya. Hoto: Naij.com

Ziyarar Thierry Henry Najeriya

 
 Tsohon dan kwallon Arsenal da ke Ingila Theirry Henry ne yake murna jim kadan bayan magoya bayansa sun yi masa nadin Sarautar “Igwe” a Jihar Legas a ziyarar da ya kawo Najeriya kwanakin baya.Hoto: Naij.com