Zomo da zabuwa
Wata zabuwa ce ke kiwo sai ga zomo, ta kalli kunnuwansa; dariya ta kama ta sai ta yi masa ba’a, ta ce: “Kun nufo nan ne?” Nan da nan, sai zomo ya gane nufinta sai ya mayar mata da martani nan take, ya ce: “Ai ko rannan ma ta nan na biyo.” 08075959086.
Wata zabuwa ce ke kiwo sai ga zomo, ta kalli kunnuwansa; dariya ta kama ta sai ta yi masa ba’a, ta ce: “Kun nufo nan ne?” Nan da nan, sai zomo ya gane nufinta sai ya mayar mata da martani nan take, ya ce: “Ai ko rannan ma ta nan na biyo.”
08075959086.