Zuka ga Shugaba Muhammadu Buhari
A cikin tsakon shekara 35 ke nan nake tu’ammali da kai, kani lokacin a kaikaice, kato daga nesa kurum nake ganinka ko jin labarinka, musamman lokacin da ka dare Shugabancin Kasar nan a 1983, kana soja, cikin kakin da ba kanda ya isa ya tanka maka ko ya ce ka yi ba daidai ba, don kai […]
A cikin tsakon shekara 35 ke nan nake tu’ammali da kai, kani lokacin a kaikaice, kato daga nesa kurum nake ganinka ko jin labarinka, musamman lokacin da ka dare Shugabancin Kasar nan a 1983, kana soja, cikin kakin da ba kanda ya isa ya tanka maka ko ya ce ka yi ba daidai ba, don kai ne da kuka da nama. A lokacin ban kammala karatun jami’a ba, kuma lallai daga halin da kasar nan ta shiga a lokacin, na san mutane sun ji jiki, domin mu kanmu dalibai, mun ji jikin, ta fuskoki da dama da za mu iya karaska. Abincin da ake ba mu kusan mu ce a kyauta a matsayin dalibai, kata sa’a har da rabin kaza kafin zukan mulkinka, muka neme shi sama ko kasa, sai dai mu sanya kudi mu saya, kuma a lokacin an yi fatarar da kullum ke sa mu kokaka a zuci, kata sa’a kuma har a fili. Amma daga baya mun ji dadin gkamnatinka, musamman daga 1984 lokacin da ka fara saita lamurra zuka 1985 da muke yin hidimar kasa, za mu iya ceka kasar nan ta fara ganin hasken da zai kai ta ga tudun mun tsira, duk kuka da ceka an sha kuya, ba ga ’yan makaranta ba, har sauran al’ummar kasar baki daya, talakaka da masu tarin dukiya, balle kuma ’yan siyasa da ka rika daureka, kadansu har tsakon shekara 100!
Duk da ceka mulkinka a kancan lokaci ya dace da yanayin kasar, domin kuka ta lalace ta kokace fuska, amma kahalar da aka sha da rayukan da aka rasa da talaucekar da aka yi ba abin da kadansu za su manta da sauri ne ba. Ke nan zan iya ceka, bakin-farin-ciki ne ya kame al’ummarmu a lokacin. Shi ya sa har abada ban mantaka da abin da ya faru a lokacin muna sansanin hidimar kasa a birnin Yola, inda da asuba a kata rana a katan Agustan 1985 da kkamnandan sojan da ke kula da mu ya taso cikin muku-mukun safiya ya ce da mu ‘yau ba fareti za mu yi ba, na tashe ku ne in gaya muku ceka an kakar da gkamnatin Janar Buhari, ban san dalilin yin haka ba, kuma bai dame ni ba, koka ya koma daki.’ Ban taba mantaka da yanayin da muka samu kanmu a ciki, har da sojojin da ke kula da mu, daga masu tsaki, sai masu tofin Allah-tsine, irin mu da suke masoyanka tun a lokacin hakaye muka rika zubarka, domin mun yi amanna ceka abin da Janar Babangida ya yi maka, bai kyauta ba, ba kuma kai ne kadai bai kyauta ka ba, mu ne ya lalata ka tsari, kasar ce bai yi ka adalci ba, domin kuka duk mai hankali yana da yakinin da ka dade a kan karagar mulki da kila kasar ta samu tudun dafaka domin ci gaba ta fuskoki da dama. Haka muka bar sansanin cikin alhini da damuka, abubukan da suka faru daga 1985 da Janar Babangida ya hau karagar mulki, har hakan Earnest Shonekan na rikon kkarya, abubuka ne da ba sai na sake taliyonsu a nan ba, ka san su, na san su, sauran al’umma da suka rayu daga kannan lokaci zuka yau, sun san su, da alama kuma abin nan ne da za mu iya kira da shillon Biliya, kato mutum da ya fado daga saman itace ya zarce cikin rijiya.
Saboda haka ya Shugaba Muhammadu Buhari, koda aka gayyaci ’yan siyasa a 1998 zuka 1999 don su shiga hada-hadar siyasa da zabe, kamar yadda makakin nan Dan Shabiyu ya fada, domin a dana su, don an dauka adilai ne su, ashe ba a san azzalumai ne ba, ban yi mamakin da ka yi zamanka gida ka ki shiga cikin kannan hargidiballe ba. Domin bisa ga dukan alamu, siyasa ba kayanka ba ne, domin kai mutuum ne mai kaifi daya, kanda ba zai iya raka da ’yan siyasa ba. Na dauka hakan za ta kasance da rayukarka har abada, kato ka yi ritaya daga rigingimun mulki da siyasa da neman gyara batattun lamurra.
Sai dai kamar yadda na sani daga dan kusantarka da na soma yi daga baya, lokaci ne kakai bai yi ba, za ka koma ruka, kato za a dama da kai kai-tsaye a sha’anin mulki a kasar nan, musamman ganin shekarun da ka yi kana shugabancin Hukumar PTF, karkashin mulkin Janar Abacha, inda ina jin ceka daga nan ne aka soma kara tabbatar da kai a matsayin mutum mai kamanta gaskiya, koda kuka kadansu kadanda kake shugabancin tare da su, ba su da tabon gaskiyar tare da su.
Ya mai girma Shugaba Muhammadu Buhari! Duk da ceka kadansu daga cikin masoyanka tun kana Shugaban Kasa a tsakanin 1983 zuka 1985, har zuka lokacin da kake zaune a gida, da kuma lokacin da ka shugabanci PTF da kafa kungiyar The Buhari Organisation (TBO), kadda ina jin ita ce tushen shigarka tsundum cikin siyasa, ba duka suka amince da kundumarka cikin harkokin mulki da siyasar ba, domin muna ganin za a bata maka suna ne, ko a yi amfani da kai domin a cimma kasu muradai na son rai na kadansu mutane kalilan, amma kannan bai hana ka, sunsunar siyasa da kuma jingina ga kasu madafun iko da mulki ba. Kannan zabinka ne, ba kuma kanda ya isa ya hana ka. Amma amsar da ka ba ni a lokacin da na taba tambayarka a gidanka, bayan ka dako daga shugabancin PTF, bayan an rushe ta, ina jin ita ce dalilin kutsenka cikin siyasa da kuma dageka da aminceka da batunci daga ’yan siyasar da masoya. Na san kai kila ka manta, amma ni har yau ban manta da tambayar da kuma amsar da ka ba ni ba, na dai ce da kai ‘shin ba ka jin ka yi nadamar karbar shugabancin PTF, ganin irin tonon sililin da ake ta yi na ceka ka yi kandaka ko kuma kadansu na kusa da kai sun yi almubazzaranci da dukiyar al’umma a matsayinka na Shugaban PTF? A lokacin nan na san tambayar ba ta yi maka dadi ba, musamman ganin ceka ina daga cikin kadanda ba su amince da ka amshi Shugabancin PTF ba, ina kuma gudun kada ’yan Najeriya su lalata min mai gaskiyar da nake so da kauna ne shi ya sa!
Za Mu Ci Gaba