Zuma don gyaran fuska
Barkanmu da Ramadan. Tare da fatan an tashi lafiya. Allah Ya biya mana bukatunmu na alheri amin. A yau na kawo muku hanyoyi da dama na amfani da siga domin magance cututtukan dake addabar fuska da kuma fata.