Abin Da Ke Hana Magani Aiki A Jikin Mutum
Tattauna ta musamman da masana kan abubuwan da ke hana magani aiki a jikin dan Adam

Jabun Magani
Mutane da dama kan ce wani magani ya daina yi musu aiki ko kuma ba ya yi musu aiki duk da cewa a baya yana yi musu aiki.
Shin me ke hana magani aiki a jikin mutum?
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Za A Yi In Ana So A Hana Sayen Kuri’a —Masana
- DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Ba a Ɗaukar Hoton Alƙali a Kotu
Shirin namu na wannan lokaci na tafe da tattaunawa ta musamman a kan wannan batu.
Domin sauraron shirin kai-tsaye, latsa nan