DAGA LARABA: Abin da ya sa ’yan Najeriya suke kishin ƙabila fiye da ƙasa
Ana samun mabanbantan ra’ayoyi kan yadda wasu ’yan Najeriya sujr kishin ƙabilar da suka fito fiye da kishin ƙasa. Ko yaya batun yake?
Tutar Najeriya
Kishin ƙasa na cikin abubuwan da shugabanni, da sauran masu ruwa da tsaki suke kira ga ’yan Najeriya a kullum a kansu.
Muhimmancin kishin ƙasa ga ci-gaban al’umma, musamman a ƙasa mai ƙabila da addinai daban-daban irin Najeriya, abu ne da ba zai misaltu ba.
Sai dai alamu na nuna cewa ’yan Najeriya da dama sun fi nuna kishin ƙabilar da suka fito idan aka kwatanta da kishin ƙasar da suke da shi.
- NAJERIYA A YAU: Halin da matan da aka yi garkuwa da suke ciki
- DAGA LARABA: Dalilan Da Suka Sa Mutane Suke Son Haihuwar Maza Fiye Da Mata
Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne kan wannan batu.
Domin sauke shirin, latsa nan