DAGA LARABA: Yadda Matan Da Ke Auren Gwaji Suke Yamutsa Hazo

A kwanan nan an gano yadda wasu mata ke amfani da hanyoyin hana daukar ciki in zasu yi aure don gwaji ko zaman zai cigaba ko akasin haka.

DAGA LARABA: Yadda Matan Da Ke Auren Gwaji Suke Yamutsa Hazo

AI generated image

Wani sabon salo da wannan zamani ya zo da shi shi ne auren gwaji, inda mata kan yi shiga gidan miji da niyyar fita bayan wani lokaci.

 

Sai dai manazarta suna cewa hakan ka iya haddasa matsalolin musamman idan mazajen auren ba su san da wannan shirin ba.

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan dalilan da suka sa wasu mata suke yin auren gwaji.

Domin sauke shirin, latsa nan