DAGA LARABA: Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya

Yadda Shara ke neman mamaye manyan biranen Najeriya sakamakon tururuwar da mutane ke yi zuwa biranen.

DAGA LARABA: Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya

Tururuwar da mutane suke yi zuwa manyan biranen Najeriya na  barazana ga  wadannan alƙaryu ta fuskar tsaftar muhalli.

Misali, wani rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna cewa a duk sa’a daya  birnin Legas kan yi baƙi 77 – hakan kuma kan haddasa karuwar sharar da ake zubarwa.

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan yadda shara ke addabar wasu manyan biranen Najeriya da tasirinta a kan lafiyar jiki da ta muhalli.

Domin sauke shirin, latsa nan