NAJERIYA A YAU: Albashin Da Ya Kamata A Riƙa Biyan Ma’aikaci A Wannan Yanayi

A yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa komai ya ƙaru banda albashin ma’aikata.

NAJERIYA A YAU: Albashin Da Ya Kamata A Riƙa Biyan Ma’aikaci A Wannan Yanayi

Zanen wani da ke kallon dan albashinsa da aka kirkira da fasahar zamani.

A yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa komai ya sauya, amma banda albashin ma’aikata.

Akwai muhimman abubuwan da masu daukar albashi ba su iya yi saboda ma’aikatu da hukumomi sun kasa yi musu ƙarin albashi.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan abin da ya kamata mutum ya fara dubawa ta fannin albashi kafin karbar aiki.

Domin sauke shirin, latsa nan

An yi wa mutane damfarar Naira biliyan 52 ta banki —NIBSS

Sarkin Musulmi ya ba da umarnin dubin watan Ramadan

Helikwaftan farko ƙirar Najeriya zai fara aiki —NASENI

Boko Haram ta ƙona wuraren ibada da gidaje a Adamawa