NAJERIYA A YAU: Ayyukan da fasahar AI za ta iya raba mutane da su a nan gaba
Fargabar da ma’aikata ke yi kan yadda Fasahar zamani ta AI zata iya maye guraben ayyukansu.
3d rendering humanoid robot with ai text in ciucuit pattern
Mutane da dama na nuna damuwa game da makomar ayyukansu tun bayan fitowar fasahar AI.
Sai dai yayin da wasu manazarta suke ganin fasahar za ta raba mutane da ayyukansu, wasu kuwa gani suke yi hakan ba abu ne mai yiwuwa ba.
- NAJERIYA A YAU: Halin Kunci Da Wadanda Hare-haren Ta’addanci Ya Rutsa Da Su Ke Ciki
- DAGA LARABA: Yadda wasu tsare-tsaren ba da tazarar haihuwa ke yin illa ga mata
Shirin Najeriya A Yau na wanna lokaci zai yi nazari ne kan sayyukan da fasahar AI za ta iya raba mutane da su.
Domin sauke shirin, latsa nan