NAJERIYA A YAU: Ci Gaban Da Harshe Da Al’adun Hausa Suka Samu A Shekaru 10
Ci gaban da harshen Hausa ya samu tun bayan fara bikin Ranar Hausa ta duniya a cikin shekara goma.
Tun bayan fara bikin harshen Hausa ta Duniya shekaru 10 da suka gabata ne dai manazarta suke bayyana irin ci-gaba da habbakar da yaren ya samu.
Harshen Hausa ya samu zama a mataki na 11 cikin harsunan da ake amfani dasu a fadin duniya tare da fatan nan ba da jimawa ba zai dara hakan.
- NAJERIYA A YAU: Ayyukan da fasahar AI za ta iya raba mutane da su a nan gaba
- DAGA LARABA: Yadda wasu tsare-tsaren ba da tazarar haihuwa ke yin illa ga mata
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin cigaba ko akasin haka da harshen Hausa da aladunta suka samu cikin shekara goma.
Domin sauke shirin, latsa nan