NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ake Yawan Samun Hatsarin Jirgin Ruwa A Neja

A cikin kasa da wata biyu an samu hatsarin jirgin ruwa sau uku, da suka jawo asarar rayuka da duniyoyi

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ake Yawan Samun Hatsarin Jirgin Ruwa A Neja

Hatsarin jirgin ruwa. (Tsohuwar ajiya)

Daga watan Agustan 2023 zuwa yanzu,  an samu hatsarin jirgin ruwa sau 3 a Jihar Neja wanda ya yi sanadiyyar rasuwar mutane da dama, da kuma dukiya mai tarin yawa.

Shin mene ne ke janyo yawaitar  hatsarin jirgin ruwan?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Latsa nan domin sauke shirin kai tsaye.