NAJERIYA A YAU: Dalilin Da ’Yan Najeriya Ba Su Tsaftace Muhalli

Yau ce Ranar Kula da Tsaftar Muhalli ta Kasa a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da ’Yan Najeriya Ba Su Tsaftace Muhalli

Masu fafutukar kare muhalli suna cewa yadda ’yan Najeriya suke shakulatin bangaro da tsaftar muhalli abin damuwa ne.

Yayin da ake bikin Ranar Kula Da Tsaftar Muhalli Ta Kasa a yau, Shirin Najeriya a Yau zai tattauna a kan halin da Najeriya ke ciki da abin da hukumomi suke yi game da tsaftar muhalli.

Domin sauke shirin, latsa nan

Daga {Muslim Muhammad Yusuf, Sabitu Garba Mustapha, Sulaiman Hassan, Abdulhadi Abubakar da Asma’u Abubakar}

Majalisar wakilai ta dakatar da CBN daga ƙara kuɗin cajin ATM

Hanyoyi 6 da mutum zai kare kansa daga tsananin zafi

’Yan sanda sun ceto mutum 30 daga hannun ’yan bindiga a Katsina

Ba abin da zai faru idan aka tsige Fubara – Wike