NAJERIYA A YAU: Fatan ’Yan Najeriya Kan Harkar Tsaro A Gwamnatin Tinubu

Mun ji ta bakin ’yan Najeriya da kuma mukarraban gwamnatin da ke shirin kama aiki.

NAJERIYA A YAU: Fatan ’Yan Najeriya Kan Harkar Tsaro A Gwamnatin Tinubu

Tinubu da Buhari

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Me ’yan Najeriya ke son ganin Gwamnatin Bola Tinubu mai jiran gado ta yi wajen magance matsalar tsaro da ta ke ci ki, ta ki cinyewa a kasar.

A yayin da Shugaba Bola Tinubu mai jiran rantsuwa ke shirin kafa aiki daga ranar 29 ga Mayun da muke ciki, tabarbarewar sha’anin tsaro na daga cikin manyan matsalolin da Gwamnatin Shugaba Buhari mai barin gado za ta bar masa.

Sin zai iya share wa ’yan Najeriya hawaye? Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin ’yan kasar da kuma mukarraban gwamnatin da ke shirin kama aiki.

Gwamnatin Yobe ta tallafa wa magidanta 53,000 da N3.91bn a 2024

Uwargidan Sanata Goje ta tallafa wa mata da matasa a Gombe

An kama bokaye 2 kan zargin yi wa shugaban Zambiya asiri

Kirsimeti: FRSC ta aike jami’ai 1,539 zuwa Kano