NAJERIYA A YAU: Halin Da Muke Ciki Bayan Rasa ‘Yan Uwanmu A Hatsarin Kwalekwale A Sakkwato
Yayin da kalilan daga cikin wadanda abun ya rutsa dasu suka tsira da ransu, wasu da dama sun mutu, a gefe guda kuma an kasa gano inda sauran suke.
’Yan uwan mutanen da sauka farsu a hatsarin kwalekwale a garin Kojiyo da ke Karamar Hukumar Goronyo a Jihar Sakkwato sun samu kansu cikin damuwa.
Yayin da kalilan daga cikin wadanda abun ya rutsa dasu suka tsira da ransu, wasu da dama sun mutu, a gefe guda kuma an kasa gano inda sauran suke.
Wannan lamari ya tayar da hankulan jama’a, musamman ’yan uwan waɗanda abin ya shafa, waɗanda yanzu ke cikin damuwa, jimami da rashin sanin makoma.
- NAJERIYA A YAU: Dalilan Karyewar Farashin Hatsi A Kasuwanni
- DAGA LARABA: Yadda sinadaran dandanon abinci ke yin illa ga lafiya
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin halin damuwa da wadanda suka rasa ‘yan uwansu sakamakon kifewar kwale-kwale a garin Kojiyo dake jihar Sakkwato ke ciki.
Domin sauke shirin, latsa nan