NAJERIYA A YAU: “Hanyoyi 5 Da Sarakunan Gargajiya Za Su Kawo Karshen Ta’adanci”

Kungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta bayyana cewa akwai sarakunan gargajiya da ke sauke baki ba tare da bincike ba, wadanda wasu kan rikide zuwa yan ta’adda. Ko mene ne abin da ya kamata a yi domin magance gurbacewar al’umma? NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Bambanta Sheikh Giro Argungu Da Sauran Malamai DAGA […]

NAJERIYA A YAU: “Hanyoyi 5 Da Sarakunan Gargajiya Za Su Kawo Karshen Ta’adanci”

Sarakunan Gargajiya

Kungiyar gwamnonin Arewa Maso Gabashin Najeriya ta bayyana cewa akwai sarakunan gargajiya da ke sauke baki ba tare da bincike ba, wadanda wasu kan rikide zuwa yan ta’adda.

Ko mene ne abin da ya kamata a yi domin magance gurbacewar al’umma?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakin sarakunan gargajiya, ya kuma ji ta bakin wani masanin tsaro domin gano bakin zaren.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Abubuwan farin ciki da suka faru a 2024

Gyaran TCN ya janyo ɗaukewar wutar lantarki a Abuja

Babu sojojin ƙasar waje a yankinmu —Sakkwatawa

Yadda dagacinmu ya sassara ni da adda — Maraya