NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin Da ‘Yan Najeriya Suke Ciki

’Yan kasa na kokawa game da yadda abubuwa ba su tafiya daidai a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin Da ‘Yan Najeriya Suke Ciki

Ana ci gaba da samun koke-koke game da yadda ’yan kasa ke ji a jikinsu a Najeriya.

Masana dai na ganin akwai matakan da idan har gwamnati ta dauke su za a iya  kawar da matsin tattalin arzikin da ta yi wa talaka dabaibayi.

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matakan gaggawa da suka kamata gwamnati ta dauka domin share hawayen ’yan kasa.

Domin sauke shirin, latsa nan

’Yan sanda sun ƙwace sakamakon zaɓe a Ribas

Yadda mutanen Jigawa suka ƙi fita zaɓen ƙananan hukumomi 

Za mu yi wa Kwankwaso ritaya a 2027 — Doguwa

’Yan daba sun ƙone ofishin hukumar zaɓen Akwa Ibom