NAJERIYA A YAU: ‘Har yanzu ba wacce aka tabbatar ta sume bayan yi mata sallama’

Jita-jita ta karade kafafen sada zumunta cewa wasu mata na zuwa gidajen jama’a da zarar sun yi sallama an amsa sai wanda ya amsa ya sume.  Shin da gaske ne akwai wacce aka taba yi wa sallama ta sume? NAJERIYA A YAU: Mece ce makomar Kwankwaso a siyasar Najeriya? DAGA LARABA: ‘Yadda rashin gaisuwa ya […]

NAJERIYA A YAU: ‘Har yanzu ba wacce aka tabbatar ta sume bayan yi mata sallama’

Jita-jita ta karade kafafen sada zumunta cewa wasu mata na zuwa gidajen jama’a da zarar sun yi sallama an amsa sai wanda ya amsa ya sume. 

Shin da gaske ne akwai wacce aka taba yi wa sallama ta sume?

Shirin Najeriya A Yau ya ziyarci jihohin Najeriya hudu domin binciko gaskiyar labarin.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Kotu ta bayar da umarnin bai wa Hamdiyya tsaro

Yadda na taso daga almajiranci na zama shugaban NNPCL – Kyari

Shugaban ’yan sandan Mopol na Legas ya Musulunta a Kano

Mun daidaita tsakaninmu ni da Alpha – G-Fresh