NAJERIYA A YAU: ‘Kananan Hukumomi Na Daf Da Zama Mabarata’
Kananan hukumomi sun ce za a dora musu nauyi idan aka amince da mafi karancin albashin N62,000.
Gwamnatocin kananan hukumomi sun koka cewa za a dora musu nauyi idan har aka amince da N62,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Sai dai ma’aikatansu na ganin ba su da dalilin fadin hakan, ganin yadda suka samu ninkin kudaden shiga bayan cire tallafin man fetur.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Gurbacewar Iska Ke Shafar Rayuwar ’Yan Najeriya
- DAGA LARABA: ‘Na Yi Nadamar Ajiye Aiki Saboda Tsohon Mijina’
Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Yau domin jin yadda za a warware wannan takaddama.
Domin sauke shirin, latsa nan