NAJERIYA A YAU: Masu nau’in jinin AS sun fi masu AA lafiya — Masana

Masana sun bayyana cewa masu nau’in jini na AS sun fi masu nau’in AA lafiya.

NAJERIYA A YAU: Masu nau’in jinin AS sun fi masu AA lafiya — Masana

Sau da dama mutanen da ke dauke da nau’in jini na AA na bayyana cewa sun fi kowa lafiya.

Suna kuma iƙrarin cewa ba sa rashin lafiya kamar yadda masu sauran na’ukan jini ke yi.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan ko da gaske ne masu nau’in jini na AA sun fi sauran masu nau’ukan jini lafiya.

Domin sauke shirin, latsa nan