NAJERIYA A YAU: Yadda Bawali A Waje Ke Yada Cututtuka

Mutane da dama na fakewa da sun matsu su rika yin bawali a gefen titi, ko wuraren shakatawa. Ko kun san irin cututtukan da yin bawali a fili ke janyowa? NAJERIYA A YAU: Mece ce makomar Kwankwaso a siyasar Najeriya? DAGA LARABA: ‘Yadda rashin gaisuwa ya kashe aure’ Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci […]

NAJERIYA A YAU: Yadda Bawali A Waje Ke Yada Cututtuka

Mutane da dama na fakewa da sun matsu su rika yin bawali a gefen titi, ko wuraren shakatawa.

Ko kun san irin cututtukan da yin bawali a fili ke janyowa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

NDLEA ta kama miyagun ƙwayoyi tan 3.9 da kama mutum 599

An kashe ’yan gudun hijira uku a Sakkwato

Kotu ta soke hukuncin yi wa Jam’iyyar NDC rijista

’Yan bindiga sun kashe mutum 7 sun sace dabbobi a Bakori