NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Ke Bada Gudunmawar Cigaban Al’ummarsu

Yayin da wasu matasan suka dauki wata hanya na daban, su kuwa wasu daga cikin su sun dau hanyar bada gudunmawar cigaba ne a cikin al’ummarsu.

NAJERIYA A YAU: Yadda Matasa Ke Bada Gudunmawar Cigaban Al’ummarsu

Samun matasan dake bada gudunmawa a alummomin da suke rayuwa a cikin ta yana da matukar wuya a wannan zamani.

Amma duk da haka, wasu matasa sun sadaukar da rayuwarsu wajen bada gudunmawarsu wajen cigaban alummarsu.

Shirin Najeirya  A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan irin gudunmawar da matasa ke badawa wajen cigaban alummarsu

Domin sauke shirin, latsa nan

Amurka za ta sayar wa Saudiyya makaman dala biliyan 1.96

Majalisar Ukraine ta amince da sabuwar gwamnati

Salihu Lukman ya fice daga Jam’iyyar ADC

Kotu ta hana FRSC tare motoci a titunan Kano