NAJERIYA A YAU: Yadda Talauci Ke Hana Shayar Da Yara Nonon Uwa Zalla A Najeriya
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci yayi nazari ne kan yadda talauci da wasu matsaloli ke hana mata shayar da jariransu nonon uwa zalla a watanni shida na farko
Ga alama kwalliya ba ta biyan kuɗin sabulu a fafutukar da ake yi ta ganin iyaye mata sun shayar da jariransu nono zalla a wata shida na farko.
Rahotanni sun ce duk da daɗewar da aka yi ana wayar da kai har yanzu matan da suke shayar da yara nono uwa zalla ba su haura kashi 29 cikin ɗari ba.
- NAJERIYA A YAU: Me dokar kasa ta ce kan karin wa’adin aiki da Shugaban Kasa ke yi?
- DAGA LARABA: Dalilan al’ummomi na rungumar gwaji kafin aure
Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan dalilan da suke hana mata shayar da ’ya’yansu nono zalla na watanni shida.
Domin sauke shirin, latsa nan