NAJERIYA A YAU: Wuraren Da Wike Ke Shirin Rushewa A Abuja

Ya ce zai rushe duk ginin da aka yi ba a kan tsarin Abuja ba

NAJERIYA A YAU: Wuraren Da Wike Ke Shirin Rushewa A Abuja

Ana gama rantsar da sabbin ministocin Tinubu, sabon ministan Abuja, Nyesom Wike ya nufi ofishinsa inda ya sha alwashin rushe duk wanda ya yi ginin da ya saɓa da tsarin birnin.

Jin wannan sanarwa ta kaɗa hantar wadanda ke zaune a wuraren da ministan ya kira da “Green Areas” a turance. To amma waɗanne wurare ne wannan lamarin zai shafa?

Shirin Najeriya A Yau yana ɗauke da bayanin yadda ministan Abujan ya jefa mazauna garin cikin tunani.

Domin sauraren shirin, latsa nan

’Yan bindiga sun kashe manoma 14 a Ondo

Abba zai naɗa sabon Kwamishina a Kano

Yadda za a samu rufin asiri da sana’ar ɗinki — Muhammad

Ko dai Gwamna Fubara ya yi murabus ko a tsige shi — APC