NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Kasuwa Ke Neman Hana Kayan Abinci Sauka

Ina dalilin tashin farashin kayan masarufi a kasuwannin duk da shigowar sabon amfanin gona?

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Kasuwa Ke Neman Hana Kayan Abinci Sauka

Kayan Abinci

Rahotanni daga wadansu jihohin Najeriya na bayyana cewa farashin kayan abincin ya sauka a kasuwanni sakamakon fara shigowar kaka sai dai a wadansu jihohin kuma kamar Katsina farashin hawa yake.

Ko mene ne dalilin karuwar farashin kayan masarufi a wadansu kasuwannin?

Shirin Najeriya A Yau ya bankado gaskiyar dalilan da farashin kayan abincin ke hauhawa duk da shigowar kaka.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

Bin diddigi: Gaskiyar batun kai hari a Bankin CBN

NAJERIYA A YAU: Lakurawa muka kai wa hari a Sakkwato —Sojoji

Manyan alhinin Najeriya a 2024

’Yan sanda sun kama waɗanda suka shirya rikicin ‘yan daba a Kano