Taurarin Zamani: Danjuma Salisu (Timo Dadin Kowa)

Timo ya ce wasu ‘yan masana’antar ne suka shafa musu kashin kaji, har ake musu kudin goro a matsayin mutanen banza.

Taurarin Zamani: Danjuma Salisu (Timo Dadin Kowa)

Danjuma Salisu, wanda ya jima ana damawa da shi a Kannywood, ya ce fitowar da ya yi a matsayin ‘Timo’ a cikin shirin ‘Dadin Kowa’ ya sa wasu na masa kallon arne.

Har wa yau, Timo Dadin Kowa ya ce wasu ‘yan masana’antar ne suka shafa musu kashin kaji, har ake musu kudin goro a matsayin mutanen banza.

Ga cikakkiyar hirar da shirin Taurarin Zamani ya yi da jarumin.

El-Rufa’i ya fice daga APC ya koma SDP

’Yan bindiga sun yi garkuwa da matashi a Kano

Mun bai wa Akpabio sa’o’i 48 ya dawo da Sanata Natasha — SERAP

Ramadan: Abubuwa goma ga ma’aurata