Taurarin Zamani: Shazali Otee Dorayi

Shazali Otee Dorayi ya bayyana yadda daraktoci ke lalata da sabbin jarumai mata kafin su ba su rawar da za su fito a fim da za su samu shuhura.

Taurarin Zamani: Shazali Otee Dorayi

Mawaƙi kuma jarumin Kannywood, Shazali M. Khalil, wanda aka fi sani da Shazali Otee Dorayi, ya ce mutanen kirki a masana’antar ba su fi kashi 20 cikin 100 ba.

A tattaunawarmu da jarumin, ya siffanta yadda wasu daraktoci ke amfani da matsayinsu suna lalata da sabbin jarumai mata domin ba su rawar da za taka a fim don sa su samu shahara.

Sai dai bai kama suna ba.

[youtube https://www.youtube.com/watch?v=B-41sk_2XTg]

[youtube https://www.youtube.com/watch?v=B-41sk_2XTg]

Osimhen ya maka ɗan jarida a kotu

Abba ya karrama fitattun Kanawa 35

Asibitin Malam Aminu Kano ya hana motoci masu baƙin gilas shiga harabarsa

Mahaifin ma’aikacin Aminiya ya rasu