“‘Yan Arewa Na Ɓata Lokacinsu A Soshiyal Midiya”

An yi wa yankin Arewacin Najeriya nisa wajen samun tagomashi a Soshiyal Midiya.

“‘Yan Arewa Na Ɓata Lokacinsu A Soshiyal Midiya”

Kafafen sada zumunta sun zama farfajiyar baje kolin basira, yayin da takan zame musu hanyar bayyana damuwa da share kokensu. 

Ana yawan buga misali da cewa an yi wa yankin Arewacin Najeriya nisa wajen samun tagomashi a soshiyal midiya.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba dabarun da masu amfani da shafukan za su bi wajen  ganin sun amfana yadda ya kamata.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan

NLC ta yi watsi da ƙara kuɗin kiran waya da data

DSS ta gurfanar da Mahdi Shehu kan zargin ta’addanci

Sojoji sun kashe mataimakin Bello Turji

Harin ’Yan Fashi: Buni ya jajanta wa ’yan kasuwar Ngalda