Haɗurra 3 sun yi ajalin mutane 91 a kwanaki takwas — FRSC
Haɗarin da ya faru a Jihar Neja a ranar 8 ga watan Satumba, ya yi ajalin mutane 48. ...
Haɗarin da ya faru a Jihar Neja a ranar 8 ga watan Satumba, ya yi ajalin mutane 48. ...
Mutane 634,035 ne suka rasa matsugunansu sannan gidaje 94,741 sanadiyyar ambaliyar ruwa. ...
Masu fashin baƙi sun nuna fargaba game da yiwuwar samun hatsaniya yayin zaben gwamna da za a gudanar a Jahar Edo ranar Asabar. ...