NAJERIYA A YAU: Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi dogon nazari ne kan dalilan da suka sa da yawa daga matan Arewa ke kaurace wa karantar ilimin kimiyya.

NAJERIYA A YAU: Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya

Mata a Arewacin Najeriya na fuskantar kalubale da dama a fannin karantar kimiyya.

Akwai darussan da a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba, har da mazan na kaurace musu.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari  ne kan dalilan da suka sa matan Arewacin Najeriya ke tsoron karantar ilimin kimiyya.

Domin sauke shirin, latsa nan

Amurka za ta sayar wa Saudiyya makaman dala biliyan 1.96

Majalisar Ukraine ta amince da sabuwar gwamnati

Salihu Lukman ya fice daga Jam’iyyar ADC

Kotu ta hana FRSC tare motoci a titunan Kano