NAJERIYA A YAU: Ko Wa’adi Daya Ya Isa Wanda Aka Zaba Cika Alkawuran Da Ya Dauka?

Wadanda ake zaba a sau da yawa kan buge da cewa za su karasa aikin da suka fara ne dalilan da suke sa suke neman wa’adi na biyu.
Shin ko wa’adin farko baya isan wanda aka zaba kammala ayyukan da ya yi alkawari yayin neman kuri’un jama’a ne?

NAJERIYA A YAU: Ko Wa’adi Daya Ya Isa Wanda Aka Zaba Cika Alkawuran Da Ya Dauka?

Tambarin wasu jam’iyyun siyasa

Duk bayan shekaru hudu, Najeriya na kara yin zabe kuma ko wanne lokaci ‘yan takara kan dauki alkawurika.

 

Ko shekaru nawa wadanda ake zabe ke bukata don cika alkawuran da suka dauka?

wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.

Domin sauke shirin, latsa nan