NAJERIYA A YAU: Dalilan yaduwar cututtuka a lokacin damina
Yadda cutuka ke yaduwa sakamakon sauyin yanayi.
Female of the Asian Tiger Mosquito (Aedes albopictus) biting on human skin and bloodfeeding to generate a new egg batch. Invasive, potentially disease-carrying species around the world, photographed in Catalonia, Spain, where it is present since 2004.
Da zarar damina ta fara kankama, yanayi na sanyi kan fara sallama, wanda hakan kan zo da rashin lafiya da ke yaduwa a cikin alumma.
Ko wadanne dalilai ne suka sa ake samun yaduwar rashin lafiya a wannan lokaci?
- NAJERIYA A YAU: Abin da dokar kasa ta ce kan takarar Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan
- DAGA LARABA: Abin da ya sa ’yan Najeriya suke kishin ƙabila fiye da ƙasa
Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.
Domin sauke shirin, latsa nan