NAJERIYA A YAU: Yadda ake gudanar da bukukuwar Sallar Gani yayin Mauludi
Yayin da ake gudanar da bukukuwan Mauludi a sassa daban-daban a garuruwan Najeriya, wasu yankunan na gudanar da nasu bukukuwar na daban. Ko yaya ake gudanar da bikin Sallar Gani? NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027 DAGA LARABA: Yadda Matan Da Ke Auren Gwaji Suke Yamutsa Hazo Shirin Najeriya A […]
Hawan Sallah
Yayin da ake gudanar da bukukuwan Mauludi a sassa daban-daban a garuruwan Najeriya, wasu yankunan na gudanar da nasu bukukuwar na daban.
Ko yaya ake gudanar da bikin Sallar Gani?
- NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027
- DAGA LARABA: Yadda Matan Da Ke Auren Gwaji Suke Yamutsa Hazo
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan yadda ake gudanar da bikin sallar a wasu garuruwan kasar Hausa.
Domin sauke shirin, latsa nan