NAJERIYA A YAU: Yadda Ayyuka Suka Ragu A Jihohi Bayan Kudin Shiga Ya Karu
Manazarta dai sun ce ko kafin ƙarin ma ya kamata ya yi a ce ayyukan da gwamnatocin jihohi suke yi sun fi yadda ake gani.
Duk da ƙarin kudin shiga da gwamnatoci a matakin jiha suke samu daga asusun tarayya, ’yan Najeriya da dama suna ƙorafin ba sa gani a ƙasa.
Manazarta dai sun ce ko kafin ƙarin ma ya kamata ya yi a ce ayyukan da gwamnatocin jihohi suke yi sun fi yadda ake gani.
Ko mene ne ya sa jihohi “ba sa kashe ƙarin kuɗaɗen da suke samu yadda ya kamata”?
- NAJERIYA A YAU: Yadda Talauci Ke Hana Shayar Da Yara Nonon Uwa Zalla A Najeriya
- DAGA LARABA: Dalilan al’ummomi na rungumar gwaji kafin aure
Wannan shi ne batun da shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.
Domin sauke shirin, latsa nan