Harin Silame: Masana sun gargaɗi sojoji kan rashin sanar da gwamnoni
An samu bambancin ra’ayi game da harin da sojoji suka kai Ƙaramar Hukumar Silame a Jihar Sakkwato. ...
Catch up with our live transmission here!
An samu bambancin ra’ayi game da harin da sojoji suka kai Ƙaramar Hukumar Silame a Jihar Sakkwato. ...
Gwarzon ya ce lashe gasar ya ba shi ƙwarin gwiwa wajen ci gaba da bunƙasa adabin Hausa.
Har yanzu dai babu wata sanarwa a hukumance game da harin ...
Bashin da ake bin kasar ya karu zuwa Naira tiriliyan 31.15 daga tiriliyan 19.83 ...
Ɗangote ya ce a yanzu haka matatarsa na da man da zai ishi Nijeriya na kwana 12, amma ’yan kasuwa na kuka da cewa farashinsa ya yi tsada. ...
Na je saya a kasuwa, amma na dawo ban saya ba, tsadar ta yi yawa. Albasa ’yar kaɗan sai ka ji ana maganar dubbai.” ...
Tsohon gwamnan ya ce jam’iyyar APC ta zame wa ‘yan Najeriya annoba. ...